Exchange Rates

Farashin Dala Zuwa Naira Na Yau 26th March 2024

Menene farashin dala zuwa naira a kasuwar bayan gida ta (Black Market) wacce aka fi sani parallel market (Aboki fx)?

Yanzu zaku iya sanin nawane farashin dala zuwa naira na yau 26th March, Kuma zaku iya chanja dala dinku zuwa naira ta wannan farashin dake kasa.

Yau nawa ne farashin dala zuwa naira a kasuwar bayan gida?

A kasuwar bayan gida (Black Market) ta Lagos Parallel Market suna siyan duk dala daya akan N1300 idan kuma zasu siyar suna siyarwa ne akan N1350 na yau Talata 26th March 2024, Kamar yadda majiya mai karfi ta Bureau De Change (BDC) ta bayyana.

Kusani cewa Babban Bankin Kasa (CBN) bai amince da kasuwar hada-hadar kudi ta bayan gida ba wato (Black Market). Domin ya umarci mutane dake son yin sana’ar Forex dasu tunkari bankunan su.

Farashin Dala zuwa Naira na Yau

Dollar To NairaBlack Market Rates Today
Buying Rate: N1300
Selling Rate: N1350

Kusani cewa farashin da kuke saye ko siyarwa na Forex yana iya bambanta da abinda aka fada a wannan rubutun saboda farashin ya bambanta.

Follow our socials: WhatsApp Group, FaceBook, X (formerly Twitter), Instagram

AMINU B YUSUF

My Name Is Aminu B Yusuf. I'm A Blogger, YouTuber, And Web Designer Who Loves To Create High-Quality Content And Help People Through The Internet.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button